fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Cristiano Ronaldo bai kai hari ko sau daya ba yayin da Portgal ta doke Azerbaijan daci 1-0 a wasan cancantar gasar kofin duniya

Kasar Portugal tayi nasarar cin wasanta na farko data buga na cancantar buga gasar kofin duniya, bayan dan wasan Azerbaijan, Mandevdev yayi kuskuren cin gida.
Portugal ta mamaye wasan sosai amma sai dai ta kasa kai kyawawan hare hare yayin da shi Cristiano Ronaldo bai kai hari ko sau daya ba a wasan.
Amma duk da haka tayi nasara sakamakon cin gida da dan wasan Azerbaijna, Mandevdev yayi.
Ronaldo fail to create a single shot as Portugal edge pass Azerbaijan with 1-0 victory

Portugal required an own goal from Maksim Medvedev to help them to an unconvincing 1-0 victory over Azerbaijan in their opening World Cup 2022 qualifying fixture in Turin.

 

The reigning European and Nations League champions dominated possession against Group A’s bottom seeds on Wednesday but struggled to create many clear-cut chances, as Ronaldo fail to create a single shot throughout the game.

 

Azerbaijan skipper Medvedev put into his own net eight minutes before half-time following a mix-up with keeper Sahruddin Mahammadaliyev and that proved to be the only goal.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *