fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Cristiano Ronaldo, Bruno Fernandez da Cancelo sun taimakawa Portugal taba Israel kashi daci 4-0

Bruno Fernandez da Cristiano Ronaldo sun yi nasarar cin kwallaye yayin da Portugal ta lallasa Israel daci 4-0 a wasanta na sada zumunta na karshe kafin a fara buga gasar Euro.
Kocin Portugal Fenando Santos yayi amfani da Joao Cancelo, Ruben Dias da Bernardo Silva karo na farko bayan sun kai wasan karshe na gasar zakarun nahiyar turai, kuma ya wasan sun taimaka sosai.
Portugal ta mamaye wasan amma bata fara cin kwallo ba sai a minti na 43 Cancelo ya taimakawa Fernandez yaci kwallo kafin daga bisani Fernandez ga taimakawa Cristiano Ronaldo shima yaci tashi kwallon.
Ana sauran mintina 20 a tashi wasan aka canja Ronaldo, inda Cancelo da Fernandez suka kara ciwa Portugal kwallaye biyu ta lallasa Israel daci hudu gami da wasansu na farko a Euro tsakanin su da Hungary ranar talata mai zuwa.

Cristiano Ronaldo, Bruno Fernandez and Cancelo on target as Portgal east past Israel

Bruno Fernandes and Cristiano Ronaldo both scored as Portugal completed their preparations for Euro 2020 with a 4-0 friendly win over Israel.
Fernando Santos picked Joao Cancelo, Ruben Dias and Bernardo Silva for the first time following the Champions League final and this helped the 2016 European champions produce a dominant display.
Portugal controlled the first half, but had to wait for the opener which came after 43 minutes when Cancelo set up Fernandes for a low finish. Ronaldo scored a second moments later after being played through on goal by Fernandes.
Ronaldo was withdrawn with 20 minutes left, with Cancelo and Fernandes scoring a third and fourth near the end as Portugal coasted to a comfortable victory that sets them up nicely for their opening fixture of Euro 2020 against Hungary next Tuesday.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *