fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Cristiano Ronaldo na neman wata kungiyar da zai koma bayan Madrid ta fasa siyan shi

Juventus da Cristiano Ronaldo gabadaya suna cikin wani mawuyacin hali sannan kuma ga rashin kudi tare da rashin daidaituwa a tsakanin su wanda hakan ya saka kungiyar a cikin wani yanayi na daban.
Ronaldo ya janye ra’ayinsa na komawa Real Madrid inda yanzu yake harin komawa wata kungiyar ta daban, bayan Madrid ta bayyana cewa ba zata iya sake siyab shi ba.
Manchester United da Paris Saint Germain na harin siyan Cristiano kuma kungiyoyin sun dace da ra’ayin dan wasan na son cigaba da taka leda na tsawon wani lokaci, sannan kuma zai cigaba da farautar lashe kofin Champions League tare da su.
Amma sai dai babu wata alamar dake nuna cewa komawa daya daga ciki wa’yan nan kungiyoyin zai zowa Ronaldo cikin sauki, inda a yanzu babban aikin dake gaba shi shine taimakawa Juventus ta cancanci buga gasar zakarun nahiyar turai a kaka mai zuwa.

Cristiano Ronaldo’s fruitless search for a new club after Real Madrid rejection

Juventus and Cristiano Ronaldo are living through treacherous times, with bad results, financial difficulties and tense relationships within the dressing room all contributing to a negative atmosphere within the club.

Ronaldo has extended his hand out to Los Blancos, offering his services instead of the other way around. The Spanish giants considered the move impossible from the very beginning.
Manchester United and Paris Saint Germain are another possible destinations and they would fit Ronaldo’s desire to keep playing at the highest level and compete for the Champions League.
Nothing, though, indicates that completing any of these moves is going to be easy. For the moment, he’ll just have to help Juventus qualify for the Champions League. Just in case.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *