fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Cristiano Ronaldo ya ci kwallaye 2 a wasanshi na farko tun bayan koma Manchester United

Tauraron dan kwallon Manchester United,ย  Cristiano Ronaldo ya buga wasanshi na farko a kungiyar bayan dawowa daga Juventus.

 

Ronaldo ya kuma taki sa’a inda ya ci kwallaye 2 a wasan.

 

An tashi wasan wanda aka buga tsakanin Man United da Newcastle 4-1 inda Bruno Fernandez da Jesse Lingard suka ci sauran kwallayen 2.

 

Kalli bidiyon maimaicin kwallayen.

 

An rika yiwa Arsenal tsiyar cewa, Cristiano Ronaldo ya fi su yawan kwallaye.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *