fbpx
Monday, May 10
Shadow

Cristiano Ronaldo ya haskaka yayin da Juventus ta koma ta uku a saman teburin Serie A

Juventus ta koma ta uku a saman teburin gasar Serie A da maki 69 daidai dana Atalanta ta biyu da kuma AC Milan ta uku amma ta wuce Napoli ta biyar da maki iyu.

Yan wasan Juventus na baya sunyi sakaci yayin Nahuel Molina ya ciwa Udinese free kick a cikin mintina 10 da fara wasan.

Amma Rodrigo De Paul ya tare free kick din Ronaldo sa hannu wanda hakan ya baiwa Cristiano damar cin bugun daga kai sai mai tsaron raga wadda ta kasance kwallon shi ta farko a cikin wasanni hudu.

Kuma ana daf da tashi wasa  Cristiano Ronaldo ya kara cin kwallo da kai a minti na 89 wadda ta kasance kwallon shi ta 27 a cikin wasanni 30 daya buga a wannan kakar.

Cristiano Ronaldo shines as Juventus reignite top-four hope

Juve climbed into third place on 69 points, level with Atalanta in second and AC Milan in fourth, but two points ahead of fifth-placed Napoli.

The visiting defence was caught napping when Udinese wing back Nahuel Molina latched onto a quickly taken freekick to fire home the opener after 10 minutes.

But Rodrigo De Paul stuck out an arm to block a Ronaldo freekick with seven minutes remaining and the Portuguese converted the resulting penalty to end his run of three games without a goal.

Ronaldo then headed in an 89th-minute winner from close range to take his tally to the season to a league-high 27 Serie A goals in 30 appearances.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *