fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Cristiano Ronaldo ya jefar da madaurin hannun sa mai tambarin kaftin bayan an soke kyakkyawar kwallon daya ci a wasan da Portugal ta tashi was daci 2-2 da Serbia

Portugal ta tashi wasa daci 2-2 tsakanin tada Serbia a wasan cancantar buga gasar kofin duniya, yayin da aka sokewa Cristiano Ronaldo kyakkyawar kwallon daya ci a wasan.
Kwallon da Cristiano ya buga ta wuce layin gola kafin Stefan Mitrovic ya cire kwallon, amma alkalin wasan dan kasar Netherland, Danny Makkelie da abokan aikinsa sun soke kwallon.
Wanda hakan yasa ran tauraron dan wasa ya matukar baci kuma har aka bashi yalan kati bayan daya gudanar da zanga zanga a wasan. Sannnan a karshen wasan Cristiano ya jefar da madaurin hannun sa mai tambarin kaftin.
Portugal ce ta fara jagoranci da kwallaye biyu a wasan ta hannun Diogo Jota amma Aleksandar Mitrovic da Filip Kostic sun ramawa Serbia kwallayen kafin a soke kwallon Cristiano Ronaldo.
https://twitter.com/cyrildatubo/status/1375935541938683904?s=19
Cristiano Ronaldo throws armband after being denied clear winner against Serbia

Portugal drew 2-2 at Serbia in a World Cup qualifier, but Cristiano Ronaldo was denied a perfectly good goal in second half stoppage time.

 

Cristiano Ronaldo’s shot looked to have crossed the line when Stefan Mitrovic slid in to clear, but Dutch referee Danny Makkelie and his officials failed to spot it.

 

The Portugal captain was furious with the decision and he was booked for his protests. Then, at the end of the match, he waved his arms in disgust and threw the armband down.

 

Serbia had fought back from two goals down after Aleksandar Mitrovic and Filip Kostic had cancelled out Diogo Jota’s brace.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *