fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Cristiano Ronaldo ya lashe kyautar gwarzon dan wasan UCL bayan ciwa Man United kwallaye 2: Ji muhimman tarihin da ya kafa

Cristiano Ronaldo ya ciwa Manchester United kwallaye 2 a wasan da suka buga da kungiyar Atalanta na gasar cin kofin Champions League a daren jiya.

 

Hakan yasa ya lashe kyautar gwarzon dan wasan da aka buga.

 

Ronaldo dake da shekaru 36 da kwanaki 270 shine dan wasa na farko me yawan shekaru a gasar Champions League da ya taba ciwa Manchester United kwallaye 2.

 

Hakanan Ronaldon shine na farko da ya ciwa Manchester United kwallaye a wasannin champions League 4 a jere tun bayan Van nistelrooy.

 

 

 

 

 

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *