fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Cristiano Ronaldo ya taimakawa Juventus da kwallo guda ana daf da tashi wasa sun raba maki da Torino bayan sun tashi daci 2-2

Cristiano Ronaldo yayi nasarar yayi nasarar taimamakwa Juventus sun raba maki da Torino bayan Antonio Sanabria ya ciwa Torino kwallaye biyu inda sukn tashi wasa daci 2-2.
Federico Chiesa ne ya fara cin kwallo a wasan wadda ta kasance kwallon shi ta 13 a wannan kakar, amma Sanabria yayi nasarar cin kwallaye biyu tun kafin aje hutun rabin lokaci.
Inda shi kuma Cristiano Ronaldo ya jajirce ya ciwa kungiyar Juventus kwallo guda suka raba maki da Torino a karshen wasan.

Ronaldo salvages derby draw after Sanabria double

Cristiano Ronaldo salvaged a 2-2 Serie A draw for Juventus after Antonio Sanabria’s double threatened to secure a shock derby win for struggling Torino.

 

Federico Chiesa’s 13th goal of the season put the champions in front, but Sanabria equalised before the break and struck again just 15 seconds into the second half at Olimpico Grande Torino.

 

Ronaldo denied Torino when he levelled 11 minutes from time with a goal that was initially ruled out, but a VAR checked showed he was onside.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *