fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Cristiano Ronaldo ya zama mutum na farko me mabiya Miliyan 300 a Shafin Instagram

Tauraron dan kwallon kasar Portugal me bugawa kungiyar Juventus wasa, Cristiano Ronaldo ya zama mutum na farko me mabiya Miyan 300 a shafin Instagram.

 

Ronaldo na da mabiya Miliyan 600 a duka shafukan sada zumunta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *