fbpx
Monday, September 27
Shadow

Cristiano Ronaldo ya zama wanda yafi kowane dan kwallon Duniya ciwa kasarshi kwallaye

Tararon dan Kwallon kasar Portugal,  Cristiano Ronaldo ya zama dan kwallon da ya fi kowane dan kwallo ciwa kasarsa kwallaye a Duniya.

 

Ronaldo ya karya tarihin da dan kwallon kasar Iran, Ali Dei ya kafa a tsakanin shekarun 1993 zuwa 2006 inda ya ciwa kasar tasa kwallaye 109.

 

Ronaldo ya ci kwallayensa na 110 da 111 a wasan da suka buga na neman cancantar kaiwa ga wasan cin kofin Duniya da kasar Ireland.

 

Hakanan Ronaldo ya kuma kamo Sergio Ramos a yawan bugawa kasarsa wasa da ya kai sau 180.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *