fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Cristiano Ronaldo ya zamo dan wasa na farko a tarihi daya ci kwallaye 100 a kasashe 3 daban-daban

Juventus ta cigaba da burin cancantar buga gasar zakarun nahitar turai baya ta lallasa Sassuolu daci 3-1 a daren ranar talata.
Adrien Rabiot ne ya fara ci mata kwallo a wasan kafin Cristiano Ronaldo da Dybala suka ci kwallayen su na 100 a kungiyar ta Juventus.
Cristiano Ronaldo yayi nasarar cin kwallaye 100 ne a wasanni 132 kacal daya bugawa kungiyar inda shi kuma Dybala yaci kwallayen a wasanni 252 daya buga mata.
Cristiano Ronaldo ya zamo dam wasa na farko a tarihi daya ci kwallaye 100 a kasashe uku na daban, bayan daya yi hakan a Manchester United, Real Madrid da kuma Juventus.
Inda kuma ya zamo dan wasa na farko a tarihin Juventus daya ci mata kwallaye 100 a kakanni uku daya fara buga mata.
Sassuolo 1-3 Juventus: Cristiano Ronaldo become the first player in history to score 100 club goals in three different countries

Juventus keep their Champions League hopes alive after securing a 3-1 victory over Sassoulo on wesnesday night.

It was Adrien Fabiot that open the scoring before Cristiano Ronaldo and Dybala both grab their 100 Juvenyus goals.
Cristiano Ronaldo reach that milestone in just 132 appearances while Dybala in 252 games. In doing so, Cristiano Ronaldo become the first Footballer to score 100 Clubs goals in three different countries, doing so with Manchester United, Real Madrid and Juventus.
And he also become the first player in the history of Juventus to score 100 goals in his firs three campaigns.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *