fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Cristiano Ronaldo ya zarta Lionel Messi wajan sayar da rigarsa

Dan kwallon kungiyar Manchester United, Cristiano Ronaldo ya kafa tarihin da ya zarta na Liionel Messi wajan sayar da rigarsa.

 

Rigar Cristiano Ronaldo me lamba 7 ta zamo wadda aka fi saye a tarihin gasar Premier League.

 

Yayin da Cristiano Ronaldo ya koma Manchester United,  Lionel Messi ya koma PSG.

 

Love the Sales ta ruwaito cewa, rigar Cristiano Ronaldo ta kawo £187.1m, yayin da ta Lionel messi ta kawo 103.8m.

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *