fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Cristiano Ronaldo yaci kwallon shi ta 11 a gasar Euro yayin da ya zamo dan wasa mafi yawan kwallaye a tarihin gasar

Cristiano Ronaldo ya zamo dan wasa mafi yawan kwallaye a tarihin gasar European Championship bayan taimakawa Portugal da kwallaye biyu a wasan data lallasa Hungary daci 3-0.

Ronaldo yaci kwallon shi ta 10 a gasar ne a minti na 87 a wasan yayin da kuma ana daf da tashi ya kara guda wadda tasa yanzu gabadaya kwallayen na gasar suka kama 11 a gasar guda 5 daya buga.

Kwallaye biyu da Ronaldo yaci sun sa yanzu kwallayen shi na kasa sun kai 106 yayin da yanzu kwallaye uku suka rage ya kamo tauraron dan wasan Iran, Ali Daei wanda ya kasance dan wasa mafi yawan kwallaye na kasa a tarihi.

Cristiano Ronaldo sets record with 11th goal at Euros

Cristiano Ronaldo set the record for most goals at the European Championship with two of them in Portugal’s 3-0 victory over Hungary at a packed Puskas Arena.

Ronaldo scored his 10th goal at the tournament from the penalty spot in the 87th minute and then added a second in injury time. He has now scored 11 goals over five continental tournaments.

Cristiano Ronaldo has now moved onto 106 international goals, three shy of Iranian striker Ali Daei’s all-time record.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *