fbpx
Sunday, September 19
Shadow

“Cristiano Ronaldo zai fara bugawa Manchester United wasa ranar sati tsakaninta da Newcastle”>>Ole Gunnar

Cristiano Ronaldo zai fara bugawa Manchester United wasa karo na biyu ranar Sati a gasar Firimiya inda kungiyar zata kara da Newcastle, a cewar manajanta Ole Gunnar.

United ta sayo tsohon dan wasan nata ne ne daga Juventus da kwantirakin shekaru biyu tare da karin shekara guda.

Cristiano Ronaldo yayi nasarar ciwa United kwallaye 118 a wasanni 292 daya buga mata cikin shekaru shida, kuma ya kasance yana atisayi da sabbin abokan aikinsa tun ranar talata.

 

Cristiano Ronaldo will definitely feature for Manchester United vs Newcastle on Saturday, Ole Gunnar Solskjaer says

Cristiano Ronaldo will make his second Manchester United debut against Newcastle at Old Trafford in the Premier League on Saturday, manager Ole Gunnar Solskjaer has confirmed.

United re-signed the 36-year-old from Juventus on a two-year contract with the option to extend for a further year last month.

Ronaldo, who scored 118 goals in 292 games over six years during his first spell at the club, has trained with his new team-mates since Tuesday ahead of the Premier League’s resumption following the international break

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *