fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Da aka kama ni a kasar Kenya na sha bakar wuya>>Nnamdi Kanu

Shugaban haramtacciyar kungiyar IPOB dake son kafa kasar Biafra, Nnamdi Kanu ya bayyana cewa a kasar Kenya aka kamashi.

 

Ya bayyana hakane ta bakin lauyansa da ya zuyarceshi a yau, Juma’a. Lauyan bayan ganawa da Kanu yace ya gaya masa a kasar Kenya aka kamashi.

 

Yace saida yayi kwanaki 8 a hannun jami’an kasar Kenya suna gana masa azaba sannan daga baya suka mikashi hannun hukumomin Najeriya.

 

Kanu ya kuma nemi addu’ar ‘yan IPOB mabiyansa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *