fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Da Dumi Dumi: Real Madrid tayi watsi da maganar siyan Cristiano Ronaldo

Cristiano Ronaldo zai so komawa kungiyar Real Madrid, amma sai dai darektocin kungiyar basu amince da dawowar tasa ba.
Cristiano ya kaiwa Madrid ziyara a shekarar 2020, kuma alamu sun nuna cewa yana son komawa kungiyar wadda ya lashe kofin gasar zakarun nahiyar turai guda hudu, bayan ya gaza lashe kofin cikin shekaru uku a kungiyar Juventus.
Jorge Mendez ya yiwa Real Madrid tayin siyan Cristiano Ronaldo a makonnin da suka gabata, inda itama Juventus take son siyar da dan wasan bayan ta takfa asarar yuro miliya 113 a kakar bara.
Amma sai dai itama Real Madrid tayi watsi da maganar siyan Cristiano, inda ta fifita siyan yan wasa masu karancin shekaru kamar su Mbappe da Haaland.
A baya dai, hutudole.com ya kawo muku yanda wasu rahotanni suka bayyana cewa Real Madrid zata baiwa Cristiano Ronaldon ragin Albashi idan zai yadda 

Cristiano Ronaldo may want to return to Real Madrid, but the directors at the Estadio Santiago Bernabeu are not contemplating that scenario.

 

Ever since returning to the Spanish capital for a visit in March of 2020, Ronaldo has considered a comeback and, after three straight years of Champions League frustration with Juventus, he’d love to return to the club where he lifted the European Cup four times.

 

Jorge Mendes formally offered Ronaldo to Real Madrid a few weeks ago, with Juventus considering moving on from the No.7 given the delicate financial situation in Turin, where they lost 113 million euros last term.

 

However, an exit from Juventus won’t be easy and Real Madrid isn’t a landing spot at this time. Los Blancos are counting every euro and their priority is to try to sign young and emerging talents like Kylian Mbappe and Erling Haaland.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *