fbpx
Wednesday, April 21
Shadow

Da dumi-duminsa: Kutu ta dakatar da Gwamna Ganduje daga shirya Mukabalar Malamai

Wata kotun majistiri mai lamba 12 da ke zaman ta a gidan murtala da ke Kano, ta dakatar da Gwamnatin jihar Kano daga yin mukabala tsakanin malam Abduljabbar da Malaman Kano.

 

A wata kara da lauya Barista Ma’auf Yakasai ya shigar yana neman a dakatar da mukabalar.

 

A yin zaman Kutun na yau Jumaa, mai sharia muhammad Jibrin ya bada umurni akan a dakatar da mukabalar har zuwa ranar 22 ga watan Maris da muke ciki na 2021.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *