fbpx
Monday, November 29
Shadow

DA DUMIDUNINSA: ‘Yan Sanda Sun Kashe ‘Yan Bindiga Sama Da 250 A Yankin Birnin Gwari Dake Kaduna

Kakakin rundunar ‘yan Frank Mba, wanda ya tabbatar da hakan, ya bayyana cewa lamarin ya auku ne a safiyar yau Laraba a yankin Kuduru dake karamar hukumar Birnin Gwari a jihar Kaduna. Bayan artabun da aka yi taskanin jami’an tsaro da ‘yan ta’addan.

Rahotanni sun nuna cewa su ma ‘yan bindigan sun harbo jirgin zaratan ‘yan sandan a yayin artabun wanda aka dauki tsawon awanni ana fafatawa.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *