fbpx
Monday, May 10
Shadow

Da Duminsa: An gano wata Boyayyar Kungiya me membobi 400,000 dake lalata da kanana yara

‘Yansandan sun gano wata boyayyar Kungiya dake ta’ammuli da hotunan batsa na kananan yara a kasar Jamus.

 

Rahoton AFP ya bayyana cewa, an gano membobin kungiyar sun kai mutane 400,000. Kungiyar itace daya daga cikin manyan kungiyoyin dake ta’ammuli da hotunan batsa na kananan yara, kamar yanda ‘yansandan kasar Jamus din suka bayyana.

 

Sunan Kungiyar Boystown wadda aka kafata tun shekarar 2019. An kama 4 daga cikin ‘yan kungiyar a tsakiyar watan Afrilu.

German police smash darknet child porn network with ‘400,000 members’

 

#UPDATES German police say they shut down “one of the biggest darknet child pornography platforms in the world” and arrested four members in mid-April

Police say the platform, named “Boystown”, had existed since 2019, with over 400,000 members.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *