fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Da Duminsa: An kama Inyamuri dake wa ‘yan Bindigar Arewa safarar Kwaya

Jami’an tsaron NDLEA sun kama wani Inyamuri, Martins Okwor Ejiofor dan shekaru 31 da abokin aikinsa, Bala Muhammad dan shekaru 33 suna shirin kaiwa ‘yan Bindigar jihar Naija makamai.

 

An kamasu da kwayar me nauyin 24.450 suna shirin kaiwa ‘yan Bindiga kauyen Gwada dake karamar hukumar Shiroro.

 

Ejiofor ya bayyana cewa, an kamashi a jihar Naija da Wiwi aka gurfanar dashi a gaban kotu aka yanke masa hukuncin daurin shekara 1, shine bayan da ya gama zaman gidan gyara halin ya ci gaba da abinda yake.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *