fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Da Duminsa: An sace Sarkin Bungudu na jihar Zamfara a hanyar Kaduna zuwa Abuja

Rahotanni dake fitowa daga jihar Kaduna tace an sace me martaba Sarkin Bungudu, Alhaji Hassan Attahiru a hanyar Kaduna zuwa Abuja.

 

Lamarin ya faru ne da yammacin yau, Talata.

 

Yayin musayar wuta tsakanin ‘yan Bindigar da ‘yansandan dake tsare dashi, an kashe dansanda daya inda wasu suka jikkata.

 

BREAKING: Emir of Bungudu Emirate in Zamfara state, Alh. Hassan Attahiru has been kidnapped along Kaduna – Abuja highway this evening. His police detail was killed during exchange of gunfire while others sustained injuries. Details later.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *