fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Da Duminsa: An sace mutane 18 a Kaduna

Rahotannin dake Fitowa daga jihar Kaduna na cewa an sace mutane 18 a unguwar Keke dake karamar hukumar Chukun a jihar.

 

‘Yan Bindigar sun shiga umguwar ne da misalin karfe 12 na tsakar dare.

 

Daily Trust tace wasu shaidu sun tabbatar mata da harin amma hukuma bata yi magana ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *