fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Da Duminsa: An sako dalibai Mata na Makarantar Jangebe jihar Zamfara

Dalibai mata da aka sace daga Makarantar Jangebe, Jihar Zamfara sun samu tsira daga hannun wanda suka sacesu.

 

Gwamnatin jihar Zamfara ta tabbatar da sakin Daliban.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *