fbpx
Friday, May 14
Shadow

Da Duminsa: An sako duka daliban jami’ar Greenfield dake Kaduna da aka sace

Rahotanni dake fitowa daga jihar Kaduna na cewa, An sako duka daliban jami’ar Greenfield dake jihar da aka sace.

 

Dalibai 17 ne dai suka rage a hannun ‘yan Bindugar bayan da suka kashe 5.

 

Sun nemi a biya kudin fansa Miliyan 100 da mashina 10 saidai zuwa yanzu babu cikakken bayanin yanda daliban suka kubuta.

https://twitter.com/DejiAdesogan/status/1389823271974100993?s=19

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *