fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Da Duminsa an sako wasu daga cikin daliban Kebbi da ‘yan Bindiga suka sace

Akalalla dalibai 30 ne aka sako daga cikin wanda ‘yan Bindiga suka sace a makarantar gwamnatin tarayya dake Yawuri.

 

Gwamnatin tace akwai sauran dalibai da ba’a tantance yawansu ba a hannun ‘yan Bindigar.

Daliban dai sun kwashe watanni 4 a hannun ‘yan Bindigar kamin suka sako su.

 

Yahya Saraki wanda shine kakakin gwamnab jihar Kebbi ya tabbatar da faruwar lamarin, kamar yanda Premium times ta ruwaito.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *