fbpx
Monday, November 29
Shadow

Da Duminsa: An yankewa gawurtaccen me garkuwa da mutane, Evans hukuncin kisa ta hanyar Rataya

Shahararren me garkuwa da mutane, Chukwudimeme Onwuamadike da aka fi sani da Evans ya gamu da hukuncin kisa.

 

Babbar kotun tarayya dake Legas ne ta yanke masa hukuncin kisannta hanyar Rataya.

 

Saidai duk da samunshi da laifi da aka yi, yayi ikirarin cewa bai aikata abinda ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *