fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Da Duminsa: An yi harbe-harbe a fadar Shugaban kasa ta Afghanistan inda ake zargin an kashe mataimakin shugaban Taliban

An ji hatbi a fadar shugaban kasar Afghanistan inda Rahotanni ke bayyana cewa, an kashe Mataimakin Shugaban Taliban, Mullah Baradar.

 

Saidai Taliban din ta fito da kanta ta karyata wannan rahoto inda tace Mullah Baradar na nan da ransa yana ma Kandahar inda yake ganawar siyasa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *