fbpx
Monday, May 10
Shadow

Da Duminsa: An yi harbe-harbe a Owerri, babban birnin Jihar Imo

Wasu ‘yan Bindiga da ba’a san ko su wanene ba sun yi harbe-harbe a baban birnin jihar Imo, watau Owerri da darennan.

 

Rahoton wanda ya fito daga Jaridar Punch ya bayyana cewa ‘yan bindugar sun harbi wasu masu tukin motoci 4.

 

Lamarin ya farune a yankin Orji na birnin inda mutanen wata mashaya dake kusa da wajan suka rika gudun neman tsira.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *