fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Da Duminsa: Ansace matar dan majalisa a jihar Katsina

‘Yan Bindiga a jihar Katsina sun sace matar dan majalisar jihar, Dr Ibrahim Kurami.

 

Tsohon sanatan Kaduna, Sanata Shehu ne ya bayyana haka a shafinsa na Twitter ranar Lahadi.

 

Ya kuma yi kira ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari da ya ceto mutanen jihar Katsina.

His tweet read: “While the elder brother of the Katsina state Secretary to the Government is still in the hands of bandits, the terrorists have struck again this night and kidnapped the wife of a member of State House of Assembly Dr Ibrahim Kurami.

“It’s time for the President to save Katsina state.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *