fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Da Duminsa: Ba’a ga watan Shawwal ba a Saudiyya, Ranar Alhamis ne sallah

Hukumomin kasar saudiyya sun sanar da cewa, ba’a ga watan Shawwal ba a kasar Saudiyya dan haka za’a cika Azumi 30, sai ranar Alhmis za’a yi Sallah.

 

https://twitter.com/hsharifain/status/1392140407404957698?s=19

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *