fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Da Duminsa: Bamu ji dadin rufe mu daga Najeriya ba>>Twitter

Twitter sun bayyana cewa sam basu ji dadin dakatarwar da Gwamnatin tarayyar Najeriya ta musu ba.

 

Wakiliyar Twitter,  Serah Hert ce ta bayyanawa The Cable haka inda tace suna binciken lamarin.

 

Gwamnati dai tace ana amfani da Twitter wajan yada abubuwan dake kawo Fitina a kasa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *