fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Da Duminsa: Bayan Sauke Abba Kyari, an mayesa da Tunji Disu

Shugaban ‘yansandan Najeriya, Usman Alkali Baba, ya amince da nadin DCP Tunji Disu a madadin Abba Kyari.

 

An dakatar da Abba Kyari saboda zargin alaka da Gawurtaccen dan damfarar nan,  Hushpuppi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *