fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Da Duminsa: Boko Haram sun kai hari kusa da Maiduguri amma Sojoji sun dakileshi

Sojojin Najeriya sun dakile yunkurin Boko Haram na kai hari barikin soji dake Gubio Road dake Maiduguri.

 

Harin na zuwane yayin da ake tsammanin Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, zai kai ziyara garin na Maiduguri.

 

HumAngle ta ruwaito cewa, harin ya faru kusa da barikin Maimalari amma bai yi Nasara ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *