fbpx
Saturday, January 22
Shadow

Da Duminsa: Boko Haram sun kutsa wani gari a jihar Borno

Kungiyar ISWAP data balle daga Boko Haram ta afkawa garin Shallangba dake Debiro na karamar hukumar Hawul a jihar Borno.

 

Sun shiga garinne bayan da suka fi karfin mafarauta da suka so tsayar dasu.

 

Wata majiyar tsaro tace Boko Haram din sun shiga garin dauke da muggan makamai inda hakan yasa mutane suka rika gudu dan tsira.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *