fbpx
Friday, May 14
Shadow

Da Duminsa: Boko Haram sun sake kaiwa Wani gari hari a jihar Yobe

Mazauna garin Kanamma dake karamar Hukumar Yunusari ta Jihar Yobe yanzu haka suna gudu a daji dan neman tsira daga harin da Boko Haram ta kaddamar a garin.

 

Hakan na zuwane kasa da awanni 24bayan da aka samu Rahoton cewa, Shugaban Boko Haram,  Abubakar Shekau ya nasa sabon Kwamanda.

 

Garin na da nisan Kilometres  200 daga Birnin Damaturu kuma shine tushen Kungiyar Boko Haram a jihar.

 

Mazauna garin sun bayyana cewa kamin harin, sun rika ganin daidaikun ‘yan Boko Haram amma saboda fargaba suka kasa kai rahotonsu.

 

Kakakin ‘yansandan Jihar, Dungus Abdulkarim ya tabbatarwa da Daily Post faruwar Lamarin inda yace amma sun kasa samun jami’an ‘yansanda na garin saboda babu sabis din waya.

ASP Dungus Abdulkarim, Police Public Relations Officer (PPRO), Yobe Police Command Damaturu confirmed the attack to DAILY POST.

He said, there was a Boko Haram insurgents attack on Kanamma, but unfortunately, they lost contact with Police in Kanamma due to the absence of mobile network in the area.

“We will update you when we reach out to them,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *