fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Da Duminsa: Dan majalisar tarayya ya mutu a hadarin mota

Dan majalisar wakilai, Haruna Maitala ya rasu.

 

Daya saga cikin danginsa ne suka sanar da Premium times rasuwarsa a safiyar Asabar inda suka ce ya rasune a hanyar Bade zuwa Gitata a yayin da yake kan hanyar zuwa Jos, a daren Ranar Juma’a.

 

Ya rasu tare da dansa, hadiminsa da direbansa wanda duka suka cikin motar.

 

Yana wakiltar North/Bassa dake Jos ne a majaliar tarayya. Shine dan majalisa na 3 da ya mutu a wannan shekarar. ‘yan majalisa 10 ne suka rasu a tun bayan rantsar da ita.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *