fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Da Duminsa: EFCC tace tana magana da hukumomin kasar Amurka kan kama Abba Kyari

Hukumar yaki da rashawa da xin Hanci ta EFCC ta bayyana cewa, tana magana da hukumomin kasar Amurka kan kama DCP Abba Kyari.

 

Wata Majiya a EFCC tace Hukumar tsaro ta FBI ta tuntubesu kan kama dansanda Abba Kyari amma ta gaya musu cewa ba zasu iya kamasu ba saboda ba huruminsu bane.

 

Majiyar ta kara da cewa, ‘yansansa ne ke da hurumin mama Abba kyari.

 

A waje daya kuma, Shugaban ‘yansandan Najeriya ya bayar da umarnin fara bincike akan wannan zargi da akewa Abba Kyari.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *