fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Da Duminsa: Fada ya barke tsakanin ‘yan Bindiga a jihar Naija, sun kashe mutane 12 a tsakaninsu

Rahotanni sun bayyana cewa, Fada ya barke tsakanin ‘yan Bindiga a jihar Naija inda suka kashe mutum 12 daga cikinsu.

 

Fadan ya barke ne a tsakanin ‘yan Bindigar dake yankin Shiroro, a karkashin gawurtaccen dan Bindigar nan me suna Mallam Dogogide.

 

Rahoton Eonsintelligence ya bayyana cewa, fadan ga barke ne a kokarin da wasu ‘yan Bindigar ke yi nawa wani shugabansu juyin mulki.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *