fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Da Duminsa: Fadan Ummi Rahab da Adam A. Zango yayi kamari, Ummi ta kai magana gaban hukuma

Ga dukkan Alamu ba’a gama jin bayanai ba kan rashin jituwar da ke tsakanin Ummi Rahab da Adam A. Zango ba.

 

A wani sabon rahoto, da muka samu, Ummi Rahab ta kai magana gaban hukuma inda tace an bata mata suna.

 

Saidai ba’a san wa ta kai ba, shin Adam A. Zangon ko kuwa?

 

Ali Artwork wanda aka fi sani da Madagwal ne ya saka takardar korafin da Ummi ta mikawa hukumar ‘yansandan farin kaya ta DSS.

 

Saidai ba’a ga cikakken bayanin da takardar ta kunsa ba. Inda Ali Artwork yawa Ummi fatan Allah ka baiwa me gaskiya gaskiyarsa.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *