fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Da Duminsa: Gwamna El-Rufai ya fadi zabe a mazabarsa a Kaduna

Rahotanni daga jihar Kaduna inda aka yi zaben kananan hukumomi na cewa, Gwamnan jihar, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya fadi zabe a mazabarsa dake Unguwar Sarki.

 

Baturen zabe, Muhammad Sani ya bayyana cewa, kuri’u 159 ne aka kada inda kuma PDP ta sami 86, APC ta samu 62.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *