fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Da Duminsa: Gwamnati ta Amince da Sabon Tallafin Miliyan 665 ga masu kiwon Kaji

Gwamnatin tarayya ta amince da Fitar da Naira Miya 665 domin tallafawa Masu Kiwon Kaji.

 

Wadanda za’a tallafawa da wannan kudi sun e mutanen jihohin Zamfara, Filato, Borno, Yobe, da rikice-rikice suka tabawa kasuwancinsu.

 

Ministar kula da Ibtila’i da Jinkai, Zainab Shamsuna Ahmed ce ta bayyana haka a fadar Shugaban kasa. Kamfanin dillancin Labaran Najeriya, NAN ya ruwaito ta tana cewa, tun a Shekarar 2019 aka amince da Fitar da Kudin amma aikin be samu ba, Saboda, ‘ya kwangilar sun bayyana cewa kaya sun yi tsada.

 

Tace sune aka sake komawa dan duba yanda za’a sake bayar da Kwangilar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *