fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Da Duminsa: Gwamnati ta yi zargin yunmurin kifar da Gwamnatin Buhari, Zamu Murkushe wannan yunkuri

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ana shirin murkushe gwamnatin Shugaba Buhari a kifar da ita.

 

Kakakin Shugaban kasar, Femi Adesina ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar ga manema labarai.

 

Yace wasu tsaffin ‘yan siyasa da suka hada kai da malaman Addini sun shirya wani taro dan a kada kuri’ar yanke kauna ga Gwamnatin Shugaba Buhari.

 

Yace ta hanyar Dimokradiyya ce kawai aka kafa Gwamnatin Najeriya kuma ta wannan hanyar ne kawai za’a iya canja ta. Yace zasu murkushe wannan yunkuri oo ta hin kaka.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *