fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Da Duminsa: Gwamnati zata ci gaba da biyan wanda suka nemi tallafin Survival Fund

A baya, Hutudole ya kawo muku rahoton yanda wadanda suka nemi tallafin Survival Fund na gwamnatin tarayya zango na biyu suka koka da rashin biya

 

Wani labari me dadi da ya bayyana a yau, litinin Shine, Gwamnatin ta sanar da cewa zata ci gaba da biyan kananan masana’antin tallafin a wannan makon da muka shiga.

 

Za’a biya kananan masana’antu tallafin Dubu 50 sau daya ne wanda ake tsammanin zasu karfafa kasuwancinsu dashi. Hutudole ya kawo muku rahoton cewa, wannan tsari zai yi kokarin ganin an tseratar da ayyuka Miliyan 1.3.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *