fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Da Duminsa: Gwamnatin Tarayya sam taki bada hadin kai kasar Ingila ta taimakawa Nnamdi Kanu>>Lauyansa

Lauyan dake kare Shugaban kungiyar IPOB,  Nnamdi Kanu, watau Aloy ejimakor ya bayyana cewa kasar Ingila na son baiwa Kanu taimako amma Gwamnatin tarayya ta ki bada hadin kai.

Lauyan ya bayyana hakane bayan ganawa da Kanu a yau Litinin inda yace ya kaiwa Kanu takardun da kasar Ingila ke son taimaka masa dan ya sa hannu amma DSS sun hana.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *