fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Da Duminsa: Gwamnatin Tarayya ta daga Kulle hada layin waya da lambar NIN sai watan Yuni

Gwamnatin tarayya ta amince da dage ranar kulle hada layin waya da Lambar NIN sai nan da 30 ga Watan Yuni.

 

Wannan kari ya zo ne bayan da aka yi zama da Ministan sadarwa da tattalin arzikin Zamani, Sheikh Isa Ali Pantami da kuma wakilan hukumomin NIMC da NCC.

 

Ikechukwu Abinde da Kayode Adegoke wadanda sune masu magana da yawu  ma’aikatar sadarwa da kuma NCC ne suka bayyana wannan kari  kwanaki a sanarwar da suka fitar.

 

“Significant progress has been made in the NIN-SIM verification process. For example, almost 54 Million people have obtained their NIN and this can translate to up to 190 Million mobile numbers, since empirical evidence suggests that each unique NIN maps to 3 to 4 phone lines. The much awaited Android enrolment system is now ready for deployment and this has the potential to significantly accelerate the speed and ease of enrolments”, the statement said. Daily Trust.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *