fbpx
Monday, September 27
Shadow

Da Duminsa: Hotunan sabon harin da Boko Haram suka kaiwa Sojojin Najeriya da muggan makamai

Kungiyar ISWAP data balle daga kungiyar Boko Haram ta kaiwa sojojin Najeriya wani hari a garin Mallam Fatori dake jihar Borno.

 

An ga mayakan dauke da muggan makamai a wani Bidiyon farfa ganda da suka saki.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *