fbpx
Monday, May 10
Shadow

Da Duminsa: IPOB ta sake nada sabon Kwamanda bayan kashe Ikonso

Kungiyar IPOB ta bayyana cewa, jami’an tsaron ta na ESN sun samu sabon Kwamanda.

 

Hakan na zuwane kasa da awanni 24 bayan da gamayyar Jami’an Sijoji, ‘yansanda da DSS suka kashe Inkonso, wanda shine Kwamandan ESN.

 

Saidai IPOB bata bayyana sunan Sabon Kwamandan nata ba

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *