fbpx
Monday, September 27
Shadow

Da Duminsa: Jami’an tsaron FBI na kasar Amurka sun zo Najeriya suna neman a basu Abba Kyari su tafi dashi

Rahotanni daga Abuja na cewa a jiya, Alhamis, jami’an tsaron FBI na kasar Amurka sin gana da Shugaban ‘yansandan Najeriya dan neman a basu Abba Kyari su tafi dashi.

 

Jami’an FBI 4 ne suka zo Najeriya inda suke neman a basu Abba Kyari dan su je su tuhumeshi a kasarsu.

 

Hakanan kuma Majiyar ta kara da cewa jami’n na FBI sun sake komawa a yau, Juma’a inda suke neman sai fa an basu Abba Kyari.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *