fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Da Duminsa: Jami’ar Jihar Kaduna, KASU ta dakatar da Karatu har sai abunda hali yayi

Jami’ar jihar Kaduna ta sanar da dakatar da karatun Digirin Farko har sai abinda hali yayi.

 

Rijistaran KASU, Samuel Manshop ne ya bayyana haka ga manema labarai a yau, Talata.

 

Saidai bai bayyana dalilin daukar wannan mataki ba inda yace amma bangaren dalibai na gaba da digiri ta farko da masu karatun kiwon lafiya da masu karatun wucin gadi zai ci gaba.

 

Yace kuma ma’aikata zasu ci gaba da zuwa wajan aiki.

 

“The management of KASU wishes to notify staff, students and the public that academic activities for undergraduate students have been suspended indefinitely.

 

Postgraduate programmes, college of medicine, faculty of pharmaceutical sciences and part-time programmes are to continue with their activities.

“Staff is also expected to report to work as usual, while management will communicate further developments,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *