fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Da Duminsa: Kalli Bidiyon yanda Sojojin Najeriya suka kashe ‘yan Bindiga 80 suka kwato wasu daga cikin daliban da aka sace a Kebbi

Rahotonni sun tabbatar da kwato 9 daga cikin Daliban da aka sace a Yawuri, jihar Kebbi a jiya, kamar yanda BBChausa ta ruwaito.

 

Saidai wasu kafafen sun ruwaito cewa, dalibai 5 ne aka kubutar inda har guda daya ya mutu.

 

A rahoton na BBChausa an ji cewa Jami’an tsaron sun kashe ‘yan Bindiga sama da 80 inda hakan ke nuna nasara a garesu.

 

A wani Bidiyo da dumi-duminsa da hutudole.com ya samo muku daga News Central, an ga daliban 5 da aka kubutar inda wani soja ke cewa sun jiwa ‘yan Bindigar sosai.

 

Kalli bidiyon a kasa:

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *